premise
stringlengths
17
257
inputs
stringlengths
11
126
ID
int64
1
150
instruction
stringclasses
1 value
langs
stringclasses
1 value
targets
int64
Shin zaku daina wannan kukan da tawaye da cin amanar ƙasa da kuma koton sojoji? Blood ya ajjiye hular sa, ya zauna ba tare da izini ba.
Blood yana da hular da yasa kafin ya zauna.
101
Is the following question True, False or Neither?
hau
null
Lokacin da wayayyiyar al'umma suka toshe kunnan su, shirme zai yaɗu.
Shirme zasu ragu idan wayayyiyar al'umma sunyi watsi dasu.
102
Is the following question True, False or Neither?
hau
null
Amma....Amma.... A cikin wannan jirgin ruwa? Jami'in ya yi yanayi tausayi, ya kuma da rikicin da ke faruwa, ya yi shiru.
Jami'in ya rikice saboda abunda yake gani yana faruwa a wajan hawa jirgin ruwan.
103
Is the following question True, False or Neither?
hau
null
Mambobi kowanne babi akwai maza manya tsakanin talatin zuwa hamsin (ana kiran su Moradas) kuma an ƙara raba su zuwa mambobi biyu da ake kira hermanos disciplantes ('yan uwa masu horar sa) da kuma jami'ai da ake kira da hermanos de luz ('yan uwa masu haske).
Sama da jami'i dari ne sukai hidima a kowanne sashi.
104
Is the following question True, False or Neither?
hau
null
Kai ne mai martaba Julian Wade, na gane, yayi gaisuwar cikin rashin mutunci.
Duk da mutane da dama sun so su kusanci shi, Mai martaba Wade a mafiya yawan lokaci bashi da sakin fuska.
105
Is the following question True, False or Neither?
hau
null
Kuma kawai sai naji Hakane, wannan din ne.
Lokacin da nace E, muka yanke shawarar yin aure a wannan ranar.
106
Is the following question True, False or Neither?
hau
null
Pitt, wanda ya kalli wasa daga quarter-deck rail yace mai martaba na tsaye cir a wajan baya ko motsi.
Pitt ya rantse akan bai samu ganin komai ba a wasan.
107
Is the following question True, False or Neither?
hau
null
Ina buƙatar kayi min wani abu.
Babban aiki ne da nake buƙatar ayi.
108
Is the following question True, False or Neither?
hau
null
Abubuwa basu tafiya sosai ba gaba daya a gare shi tunda ya karbi kwamishinan sarki sati biyu da ya wuce.
Abunda ke hana shi barci shine karɓar muƙamin kwamishinan sarki da yayi.
109
Is the following question True, False or Neither?
hau
null
Eh, tabbas wanda ka samu marar igiya ne.
Wanda kake dashi tabbas masu igiyar su kaɗai ne sababbin zuwa.
110
Is the following question True, False or Neither?
hau
null
Kuma zai iya cigaba har shekara ashirin, ina ganin wannan abun akwai shashanci.
Ina ga akwai shirme ace shari'a guda ɗaya zata iya ɗaukan shekaru.
111
Is the following question True, False or Neither?
hau
null
Akwai gaggan yan daban da suke jiran wannan mara mutuncin a Royal Port. Blood zai iya shiga tsakani amma Mai martaba Julian ya tsai da shi.
Blood kungiya ce ta yan daba na duniya wacce ke Royal Port. su mai martaba Julian ke kira in za ai aikin assha
112
Is the following question True, False or Neither?
hau
null
Amma aiki na shine na saka wannan lema a jikin shi da kuma abubuwan kariya idan zaa aika kayan zuwa kasashen waje.
Na fitar dasu ta ruwa.
113
Is the following question True, False or Neither?
hau
null
Shin zaku daina wannan kukan da tawaye da cin amanar ƙasa da kuma koton sojoji? Blood ya ajjiye hular sa, ya zauna ba tare da izini ba.
Blood yasa hular sa sai ya fice daga ɗakin ba tare da yace komai ba.
114
Is the following question True, False or Neither?
hau
null
Kuma kakar mu tana bamu labarin yadda yayar ta da mijinta suka yanke shawarar koma wa cikin gari zuwa Augusta, su koma farare.
Yayar kakar fara ce kuma ta koma Texas.
115
Is the following question True, False or Neither?
hau
null
Eh, tabbas wanda ka samu marar igiya ne.
Gyara wanda kake dashi marar igiya ne.
116
Is the following question True, False or Neither?
hau
null
Daga 'yan shekera 4 zuwa 5, tambayoyin sau da yawa sun danganci shiryanya labari ( Mai zai biyo bayan?
Yan shekara biyar sun fi damuwa da mai faru gaba.
117
Is the following question True, False or Neither?
hau
null
Ya mai da roƙon sa zuwa shugaban Julian.
An rasa inda zaa ga Shugaba Julian.
118
Is the following question True, False or Neither?
hau
null
Bayan na ja, shima sai ya jawo labule dan na fara jawo shi waje, sai ya nuna wasu kayan a gefen hagu a cikin jirgin suka narke lokacin tafiyar da jirgin yayi.
Fito da shi yayi wuya.
119
Is the following question True, False or Neither?
hau
null
Kuma kakar mu tana bamu labarin yadda yayar ta da mijinta suka yanke shawarar koma wa cikin gari zuwa Augusta, su koma farare.
Yayar Kakar ba fara ce ba.
120
Is the following question True, False or Neither?
hau
null
Ina buƙatar kayi min wani abu.
Akwai wani abu da nake buƙatar ayi.
121
Is the following question True, False or Neither?
hau
null
A bayan yankin kudancin Amurka, zaka samu kamfanin turare, inda zaka iya fitar da ƙamshin da kake so da kanka.
Kamfanin turaren yana bayan yankin kudancin Afrika.
122
Is the following question True, False or Neither?
hau
null
Kuma, bata gane ba fa.
Tabbas, ba ta fahimta ba.
123
Is the following question True, False or Neither?
hau
null
Bayan na ja, shima sai ya jawo labule dan na fara jawo shi waje, sai ya nuna wasu kayan a gefen hagu a cikin jirgin suka narke lokacin tafiyar da jirgin yayi.
Duka kayayyakin aikin cikin jirgin saman sun cika cifcif.
124
Is the following question True, False or Neither?
hau
null
Kuma zai iya cigaba har shekara ashirin, ina ganin wannan abun akwai shashanci.
Ina ga akwai ɗaurewar kai ace ta ɗauki tsawon lokaci.
125
Is the following question True, False or Neither?
hau
null
Kuma, bata gane ba fa.
Ta san hakikanin abinda suke magana akai.
126
Is the following question True, False or Neither?
hau
null
Hakane, akwai wani abu game da samun wajan zama, ban dai sani ba.
Akwai jin dadi idan kana da wajan zama.
127
Is the following question True, False or Neither?
hau
null
Hakane, akwai sadaukarwa, bawai kawai wani abu ne da zaka iya ba, saboda kawai ka shiga cikin sa, bana tunani hakan zai yi yu.
Ina tunanin kana buƙatar sadaukarwa zuwa gare shi dan kayi da kyau.
128
Is the following question True, False or Neither?
hau
null
Bai samu zuwa ba.
Shine na farkon gayyata kuma yaji daɗin yanayin.
129
Is the following question True, False or Neither?
hau
null
Steve Harris, mai nazarin kimiyyar kwayoyin halitta daga Taxas yayi ziyara.
Steve Harris yaƙi ya bar gidan sa kan kowanne irin dalili.
130
Is the following question True, False or Neither?
hau
null
Suna cikin iyakar, Ogle yayi kururuwa.
Ogle yace suna inda zaa jiyo su.
131
Is the following question True, False or Neither?
hau
null
Jeremy Pitt ya mayar da dariyar da rantsuwa.
Jeremy Pitt yayi rantsuwa faɗa dan ƙasar sa da kuma sarauniyar sa.
132
Is the following question True, False or Neither?
hau
null
A bayan yankin kudancin Amurka, zaka samu kamfanin turare, inda zaka iya fitar da ƙamshin da kake so da kanka.
Kamfanin turaren yana samar da kaya tun 1954.
133
Is the following question True, False or Neither?
hau
null
Biyu kawai muka rasa, ko uku a jiragen sama lokacin da muke kan gwaji.
Bamu taɓa rasa jirgi ba.
134
Is the following question True, False or Neither?
hau
null
Daga 'yan shekera 4 zuwa 5, tambayoyin sau da yawa sun danganci shiryanya labari ( Mai zai biyo bayan?
Yan shekera biyar gaba ɗaya ana ɗaukar su a matsayin marasa iya zance.
135
Is the following question True, False or Neither?
hau
null
Amma aiki na shine na saka wannan lema a jikin shi da kuma abubuwan kariya idan zaa aika kayan zuwa kasashen waje.
Na fitar da akwatinan zuwa Japan ta ruwa.
136
Is the following question True, False or Neither?
hau
null
Amma shine ne, ka sani, ta hanyoyi da yawa kamar ɗan mai gona saboda yaron wannan mutumin ne da yake da kadarori da yawa.
Baban sa yana da eka 2000 ta gona.
137
Is the following question True, False or Neither?
hau
null
Akwai gaggan yan daban da suke jiran wannan mara mutuncin a Royal Port. Blood zai iya shiga tsakani amma Mai martaba Julian ya tsai da shi.
Cikin abinda ke karkashin mallakin Lord Juli sun hada da Port Royal, birni na kasuwanci wanda yake cibiyar hada-hada a yankin.
138
Is the following question True, False or Neither?
hau
null
Kana maganar malaman ne ko iyayen.
Wai malamai ne ko iyaye?
139
Is the following question True, False or Neither?
hau
null
Oh, Ashe kogin maciji oh kogin maciji na ɗauke da macizai da yawa a ciki.
Kogin maciji yana cike da macizai.
140
Is the following question True, False or Neither?
hau
null
A hankalce, tururuwan shigowa a jiha yana bada damar rarrabewa, sabode idan jihohi biyu suka hade kan wata jihar, wannan jihohi sun zama daya.
Tururuwan shigowa yana hana rarrabewa.
141
Is the following question True, False or Neither?
hau
null
Jeremy Pitt ya mayar da dariyar da rantsuwa.
Wani yayi dariya kusa da Jeremy Pitt.
142
Is the following question True, False or Neither?
hau
null
Bayan ka gama ganin waɗannan, ka hau kan dutse gidan kwamishinan inda zaka kyawawan wurare da kuma gaɓar ruwa da ragowar tashar jiragen ruwan.
Zaka iya hango bakin tekun daga saman tsaunin.
143
Is the following question True, False or Neither?
hau
null
Ina wajen dai kawai ina ƙoƙarin gano shi.
Ina ƙoƙarin ganewa.
144
Is the following question True, False or Neither?
hau
null
Pitt, wanda ya kalli wasa daga quarter-deck rail yace mai martaba na tsaye cir a wajan baya ko motsi.
Pitt bai taba ganin mai martaba ba duk da matsayin sa a lokacin.
145
Is the following question True, False or Neither?
hau
null
A can wurin babu annashuwa sosai, kuma yaren zai iya baka tsaro amma zaka samu damar ganin al'adun Chinese masu kyau.
Ba sai ka damu da batutuwan yare ba a wajan, tunda kowa yana magana da turanci ne.
146
Is the following question True, False or Neither?
hau
null
Watakila ta faɗawa kowa kuma ban bada hankali na ba a lokacin.
Ban ji ta ba lokacin da take faɗawa kowa.
147
Is the following question True, False or Neither?
hau
null
Doka tana fansar ba ɗaiɗaikun mutane kawai ba har da al'umma ko ƙasa gaba ɗaya.
Doka zata fanshi Amurka.
148
Is the following question True, False or Neither?
hau
null
A can wurin babu annashuwa sosai, kuma yaren zai iya baka tsaro amma zaka samu damar ganin al'adun Chinese masu kyau.
Akwai matsalar yare da zai iya sanyaya ma gwiwa.
149
Is the following question True, False or Neither?
hau
null
Ya mai da roƙon sa zuwa shugaban Julian.
Ya so ya tambayi shugaban Julian ya ceci matar sa.